Mahaifiyar George ta kasance manajan shagon sayar da tufafi, don haka ta na daukan lokaci mai yawa a tsaye. Kulawa da kafa da kuma lafiyar kafa na da matukar mahimmanci a gare ta domin yin aikin ta. kwanan nan Gorge ya koyi mahimmancin kulawa da kafa da yanke farcen kafa daidai, amma mahaifiyarsa ta yanke farcenta ta hanyar da ba daidai ba kuma a yanzu tana fama da ciwo a yatsan ta na kafa. Ciwon ya tsananta; tana da bukatar magance matsalar.
Details
- Publication Date
- Apr 24, 2022
- Language
- Hausan
- ISBN
- 9781458346797
- Category
- Children's
- Copyright
- All Rights Reserved - Standard Copyright License
- Contributors
- By (author): Trey Li
Specifications
- Pages
- 39
- Binding Type
- Paperback Perfect Bound
- Interior Color
- Color
- Dimensions
- US Trade (6 x 9 in / 152 x 229 mm)