
Misis Cooper mace ce mai yawan aiki amma bata rasa lokacin yin wasa tare da Jikan ta George. Za su sake zuwa wurin shakatawa don yin wasa, amma babban yatsan ta na kafa wanda ya jima yana ciwo, ya dawo da ciwon sosai. Waccar Ziyarar da ta kaiwa likita, bai magance matsalarta ba amma tana da wani zabin, me za ta yi?
Details
- Publication Date
- Apr 3, 2022
- Language
- Hausan
- ISBN
- 9781458314710
- Category
- Children's
- Copyright
- All Rights Reserved - Standard Copyright License
- Contributors
- By (author): Trey Li
Specifications
- Pages
- 39
- Binding Type
- Paperback Perfect Bound
- Interior Color
- Color
- Dimensions
- US Trade (6 x 9 in / 152 x 229 mm)