first lady

first lady

tarditional body spa

Porihsan ali bashir

Es posible que este libro digital no cumpla las normas de accesibilidad y no sea totalmente compatible con las tecnologías de asistencia.
Gabatarwa Dukan godiya da yabo sun tabbata ga Allah madaukakin sarki, tsira da aminci Su kara tabbata ga shugaban mu annabi Muhammad (S.A.W).munkasudin rubuta wannan littafin shi ne domin mun taimake yan'uwan mu matan aure,zawarawa har ma da yan'ma domin sun sanin yanda zasu gyara jikin su ,su kuma tsaftaci shi Allah ya bamu ikon amfani da abinda yake ciki . Abubuwan Da Ke Ciki Gyaran jiki Gyaran fuska Gyaran gashi Rage kiba da tumbi Gyaran fata Gyaran nono Maganin sanyi Gyaran kafa Warin baki Hasken hakori Hasken fata Maikon fuska Amosani gashi Karin ni,ima Laushen fata Kaushe Tsaftar sutura Gyaran  jiki zaki sami kokumaba da alevera ki fitas da ruwan ciki ta hanyar markadawa ko ki gogata a abin da ake goga kubewa,ki taceruwan saiki shafa a dukan jikin ki ,sannan sai ki dauko alevera ki rede bawaon sama a hankali ki sai ki sami ruwan ki shafa a jikinki gaba daya kibari yayi kamar mint 30 sai ki wanki .kiyi haka kamar na sati daya. Gyaran fuska zaki sami lalle ,zuma,kwai,madara ki cakudasu guri daya gabadaya ne su sai ki kwabaki shafa fuskar ki gaba daya,ki bari yayi kamar minti 40 sai ki wanke da sabulu. Gyaran  gashi zaki samu man ridi,man kwakwa,man alellayadi,man zaitun sai ki  hadasu guri daya ki gauraye su guri  daya ki dinga shafawa a gashin ki daga sama zuwa kasa humm, zaki ga yanda gashinki zai yi tsaho yayi baki kuma yayi kyawu sosai. Rage Kiba Da tunbi idan kina so ki rage kiba to zaki samu kwalba tana fitowa ne a jikin kuka sai ki jikata ta jiku sosai sai ki tace ki dinga sha kullum sau uku a rana zaki iya  saka sugar a ciki saboda tana da tsami. Gyaran fata kina so ki gyara fatarki tayi kyawu tofa kina bukutar ki tanadi wadan abubuwan cocoa butter,kurkur,neccape,garin zaitun basilin zaki hadasu guri guda ki guaraye su ,su hada jikin su sosai ,to sai ki dinga shafawa a jikin ki kullum zaki ga yanda  fatar jikinki zata koma tayi kyawu tayi sheki da haske.

Detalles

Fecha de publicación
Nov 12, 2023
Idioma
Hausan
Categoría
Salud y estado físico
Copyright
Todos los derechos reservados - Licencia estándar de copyright
Contribuyentes
Por (autor o autora): ihsan ali bashir

Especificaciones

Formato
EPUB

Palabras clave

Calificaciones y comentarios