first lady
tarditional body spa
This ebook may not meet accessibility standards and may not be fully compatible with assistive technologies.
Gabatarwa
Dukan godiya da yabo sun tabbata ga Allah madaukakin sarki, tsira da aminci Su kara tabbata ga shugaban mu annabi Muhammad (S.A.W).munkasudin rubuta wannan littafin shi ne domin mun taimake yan'uwan mu matan aure,zawarawa har ma da yan'ma domin sun sanin yanda zasu gyara jikin su ,su kuma tsaftaci shi Allah ya bamu ikon amfani da abinda yake ciki .
Abubuwan Da Ke Ciki
Gyaran jiki
Gyaran fuska
Gyaran gashi
Rage kiba da tumbi
Gyaran fata
Gyaran nono
Maganin sanyi
Gyaran kafa
Warin baki
Hasken hakori
Hasken fata
Maikon fuska
Amosani gashi
Karin ni,ima
Laushen fata
Kaushe
Tsaftar sutura
Gyaran jiki
zaki sami kokumaba da alevera ki fitas da ruwan ciki ta hanyar markadawa ko ki gogata a abin da ake goga kubewa,ki taceruwan saiki shafa a dukan jikin ki ,sannan sai ki dauko alevera ki rede bawaon sama a hankali ki sai ki sami ruwan ki shafa a jikinki gaba daya kibari yayi kamar mint 30 sai ki wanki .kiyi haka kamar na sati daya.
Gyaran fuska
zaki sami lalle ,zuma,kwai,madara ki cakudasu guri daya gabadaya ne su sai ki kwabaki shafa fuskar ki gaba daya,ki bari yayi kamar minti 40 sai ki wanke da sabulu.
Gyaran gashi
zaki samu man ridi,man kwakwa,man alellayadi,man zaitun sai ki hadasu guri daya ki gauraye su guri daya ki dinga shafawa a gashin ki daga sama zuwa kasa humm, zaki ga yanda gashinki zai yi tsaho yayi baki kuma yayi kyawu sosai.
Rage Kiba Da tunbi
idan kina so ki rage kiba to zaki samu kwalba tana fitowa ne a jikin kuka sai ki jikata ta jiku sosai sai ki tace ki dinga sha kullum sau uku a rana zaki iya saka sugar a ciki saboda tana da tsami.
Gyaran fata
kina so ki gyara fatarki tayi kyawu tofa kina bukutar ki tanadi wadan abubuwan cocoa butter,kurkur,neccape,garin zaitun basilin zaki hadasu guri guda ki guaraye su ,su hada jikin su sosai ,to sai ki dinga shafawa a jikin ki kullum zaki ga yanda fatar jikinki zata koma tayi kyawu tayi sheki da haske.
Details
- Publication Date
- Nov 12, 2023
- Language
- Hausan
- Category
- Health & Fitness
- Copyright
- All Rights Reserved - Standard Copyright License
- Contributors
- By (author): ihsan ali bashir
Specifications
- Format
- EPUB