love and marriage life

love and marriage life

Byihsan Ali bashir

This ebook may not meet accessibility standards and may not be fully compatible with assistive technologies.
Dukkan godiya ta tabbata ga shugaban wanda ya samar da mu daga babu, ya sanya sammai bakwai murfi ga duniyar da muke cikinta. Kuma ya sanya kassai bakwai shimfida gare mu, don mu bauta masa a kanta. Madallah da Ubangijin Talikai. Bayan haka, ina godewa Allah da ya ba ni dama tare da ikon rubuta wannan littafi takaitacce mai kunshe da al'amuran rayuwar aure. Dalilin da yasa na rubuta wannan littafi mai suna "soyyaya da aure" shi ne na yi duba a wannan yanayi ko wannan zamani, sai na fahimci lallai samari da 'yanmata ana matukar soyayya, amma da an yi aure sai zama ya gagara, wanda hakan ya jawo zawarawa su kai birjik duk kuma kananan yara. Dan haka na yi nufin bawa amarya wani guziri wanda in dai ta yi amfani da shi in Allah ya so sai auranta ya zamo Hakika ga kowanne irin nau'in na halitta, mutum aljan, dabba babu wacce ta tsira daga sinadarin so,wato babu wacce ba a halicci so a jikinta ba,wanda das hi ma zaman lafiya ke gudana a tsakaninsu, jin kai ,tausayi, yarda, aminci da sauransu. Haka kuma a kowanne irin nau'ina halitta sai a ka samar da jinsi wato namiji da mace, wanda su kuma daga junansu ne ake sanya soyayya da kauna a tsakaninsu, wacce take gudana a cikin jinni da zuciya. Wanann litafin ya kunshi abubuwa da dama kamar Soyyaya Aure Zaman aure Da kuma sauran abubuwa masu mutukar amfani wanda bisa dogon nazari da binkici nasamu nasara zogulu muku su domin anfani mu gaba daya duba da yanda matsalolin aure ,suka yi yawa musaman a gurin mu hausawa ,wanda nake fatan allah ya bada ikon gyarawa tare da amfani da abinda yake ciki.

Details

Publication Date
Nov 14, 2023
Language
Hausan
Category
Parenting & Families
Copyright
Some Rights Reserved - Creative Commons (CC BY)
Contributors
By (author): ihsan Ali bashir

Specifications

Format
EPUB

Keywords

Ratings & Reviews